Ana cigaba da neman mutanen da ake zargi da hannu a harbin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane 4 tare da jikkata wasu 17 a ...
Ya kamata babbar jam’iyya kamar APC ta samu cikakken iko a shiyyar Kudu Maso Gabas,” in ji Ganduje, inda ya bukaci ...
A ranar Lahadi, hukumar INEC ta ayyana dan takarar jam’iyyar APC Monday Okpebholo a matsayin wanda ya lashe zaben jihar ta ...
Dalibai da ma’aikatan jami’ar tarayya ta Gusau a jihar Zamfara, wadanda ‘yan bindiga suka yi garkuwa dasu, sun shaki iskar ...
Wani zauren zantawa kan lamuran yau da kullum mai taken “CONNECT THE DOTS” ya karfafa cewa hadin kan matasa da jagorori zai ...
Mataimakiyar shugaban kasa Kamala Harris ta soki alkawarin da dan takarar jam’iyyar Republican Donald Trump ya yi na mai da ...
Shirin Domin Iyali na wannan makon ya dora ne akan tattaunawa kan batun kai yara kanana da ba su mallaki hankalinsu ba ...
Labarin Seaman Abbas Haruna mai cike da abin tausayi wanda aka nuna a shirin ‘Brekete’ ya sa kwamitin majalisar wakilai na ...
A cewar NEMA, kawo yanzu an gano gawawwakin fasinjoji 9, sannan ana cigaba da gudanar da aikin ceto. An yi nasarar ceto ...
Ryan Wesley Routh, mai shekaru 58, ya bayyana a karon farko a kotun tarayya da ke West Palm Beach, Florida, a ranar Litinin.
Har yanzu ana ci gaba da asarar dinbin rayuka da dukiyoyi a sassan Najeriya sanadiyyar tintsirewar jiragen ruwa masu yawan ...
Wasu ‘yan tsirarun jami’an sojin da aka dorawa alhakin tsare ofishin jakadancin Amurka ne kawai suka rage, a cewar mai magana ...